HOTUNA : Mawaki Nomisgee Na Arewa24 Ya Angonce

HOTUNA : Mawaki Nomisgee Na Arewa24 Ya Angonce

HOTUNA : Mawaki Nomisgee Na Arewa24 Ya Angonce 


An daura Auren mawakin ne a ranar juma'ar data gabata 29th ga watan December 2017 tare da Amarya sa Malama Fatima Bashir Lawan wacce ake yiwa lakabi da (Momy)
A madadin ma'aikatan wannan shafi da masoyan mu, muna mika sakon taya murna ga wannan bawan Allah Aminu Abba Umar Wanda Ake Yiwa Lakabi Da Nomisgee, ko kuma Sarkin Hip Hop na Arewa fatan alkhairi, kuma Allah ya basu zaman lafiya da zuriya mai amfani Ameen


HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia