Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Saboda Tsabar Kishi Wata Ta Soya Mijinta Da Man Gyada

Saboda Tsabar Kishi Wata Ta Soya Mijinta Da Man Gyada

Saboda Tsabar Kishi Wata Ta Soya Mijinta Da Man Gyada


Daga Habu Dan Sarki

Matar wani babban jami'in hukumar kwastam masu yaki da fasa kwauri ta kwara masa tafashasshen man girki yayin da yake wanka a bayan guda.

Rahotanni sun bayyana cewa, wannan lamarin ya faru ne a ranar jajiberen Kirsimeti, wato 24 ga watan Disamba, 2017 bayan kwanaki biyar kuma ya ce ga garin ku nan.

An wannan mata mai tsananin kishi ta aikatawa mijinta hakan ne, sakamakon zargin da ta ke na neman mata.

©Zuma Times Hausa

Share this


HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By HausaMedia