Taurarin Fina-Finan Hausa Sun Zama Jakadun Jami’ar NOUN

Taurarin Fina-Finan Hausa Sun Zama Jakadun Jami’ar NOUN

Taurarin Fina-Finan Hausa Sun Zama Jakadun Jami’ar NOUN

Taurarin fina-finan hausa sun zama jakadun jami’ar nan ta koyi da kanka da ake kira da NATIONAL OPEN UNIVERSITY “NOUN” a takaice.

Reshen jami’ar dake jihar Kano ne suka shirya wani taron bita akan muhimmancin jami’ar a tsakanin al’umma.

Jaruman fina-finan Hausa da dama sun halarci taron kuma wasu daga cikinsu sun samu zama jakadun wannan jami’a.

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia