Baba Buhari Ya Kaddamar Da Sabbin Jiragen Kasa A Kaduna

Buhari ya kaddamar da sabbin jiragen kasa a Kaduna

Buhari Ya Kaddamar Da Sabbin Jiragen Kasa A Kaduna 


Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da karin jiragen kasa masu zirga-zirga tsakanin Abuja da Kaduna.

Muhammadu Buhari ya kaddamar da injina biyu da tarago 10 ne a tashar jiragen kasa dake Rigasa, Kaduna.

Muhammadu Buhari ya ce wannan wani bangare ne na kudirin gwamnatinsa na bunkasa sufurin jiragen kasa a fadin Nigeria.

A jawabinsa na sabuwar shekara dai, Muhammadu Buhari ya sha alwashin sake inganta hanyoyin jiragen kasa tare da samar da sababbi.

©Zuma Times HausaHausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia