HOTUNA : Kyawawan Hotunan Jaruma Hadiza Gabon 2018

Hadiza Gabon pictures

HOTUNA : Kyawawan Hotunan Jaruma Hadiza Aliyu Gabon 2018


Jarumar ta wallafa Hotunan ne a shafin ta na Instagram inda ta yabawa dubban masoyan ta, tare da yi musu fatan Alkhairi, da kuma tayasu murna shiga sabuwar shekarar

Hakika Hotunan sunyi matukar kayatar wa, kuma sunyi matukar jan hankali

Hadiza Gabon 1

Hadiza Gabon 2

Hadiza Gabon 3

Hadiza Gabon 4HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia