HOTUNA : Kalli Zafafan Hotunan Jaruma Fati Washa

Fati Washa pictures

HOTUNA : Kalli Zafafan Hotunan Jaruma Fati Washa 


Jarumar ta wallafa Hotunan ne a shafin ta na Instagram inda ta yabawa dubban masoyan ta, kuma taya su murnar shiga sabuwar shekarar 2018

Kuma ta jaddada godiyar ta ga Allah daya nufe ta da ganin sabuwar shekarar lafiya

Hakika Hotunan sunyi matukar kayatar wa gami da jan hankulan ma’abota shafin ta na Instagram


HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia