Mayakan Boko Haram 1,059 Sun Mika Wuya

Mayakan Boko Haram 1,059 Sun Mika Wuya

Mayakan Boko Haram 1,059 Sun Mika Wuya


Rundunar Sojan Nijeriya ta tabbatar da cewa kimanin mayakan Boko Haram 1,059 ne suka mika wuya sakamakon jerin hare haren da aka rika kai masu a yankunan  Tafkin Chadi da Mongunu.

A cikin sanarwar d Rundnar ta fitar ta nemi hadin kan al'ummomin da ke zaune a wadannan yankunan da Tafkin Chadi da Mongunu kan su sanya ido kan sauran mayakan Boko Haram da ke kokarin tserewa don ganin an cafke su.


HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia