Mahaifiyarmu Tana Murmushi Ta rasu: - Nafisa Abdullahi


Tauraruwar fina-finan Hausa da tayi rashin mahaifiyarta, jiya, Talata, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan tare da mahaifiyartata inda ta bayyana cewa har yanzu tana jin kamar a mafarki take amma saboda irin hudubar da mahaifiyartata ta mata na cewa ta kasance me karfin gwiwa a koda yaushe, ta rungumi kaddara.

Nafisa ta kara da cewa, mahaifiyar tasu ta rasu tana murmushi sannan tayi godiya sosai ga mutanen da suka wa mahaifiyartata addu'a inda tace aci gaba da mata addu'o'i.


Muna fatan Allah ya jikanta.

Source: https://ift.tt/2BcGUm0


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia