Ku kalli. Hoton Maryam Gidado da ya dauki hankula


Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata da ya dauki hankula, ta saka hoton a dandalinta na sada zumunta inda wasu suka yaba, wasu kuwa cewa suka yi hoton be dace ba.

Ga wasu daga cikin ra'ayoyin mutane akan wannan hoton.Source: https://ift.tt/2MmXyjd


Source: https://ift.tt/2QnR0nJ


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia