Rashida Labbo na murnar zagayowar ranar haihuwarta:Kalli zafafan hotunan ta


Jarumar fina-finan Hausa, Rashida Lobbo na murnar zagayowar haihuwarta, ta saki wadannan hotunan da suka dauki hankula dan yin murnar wannan rana.


Muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

Source: https://ift.tt/2NiCpMA


Source: https://ift.tt/2CZCVdJ


0 comments:

Post a Comment

HausaMedia.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Modify By HausaMedia