Aisha Buhari Da Kudina Naje Amurka Bana Gwamnati Ba

Aisha Buhari

Uwargidan shugaban kasa, AISHA BUHARI tace da kudinta ta tafi kasar Amurka ba da kudin gwamnati ba.

Biyo Bayan Cece Kucen Da Aketa Yi Gameda Cewa Kasa Ana Fama Da Yunwa Da Kuma Karayar Tattalin Arzikin Kasa Amma Sai Gashi Ita Ta Kwashi Kafa Takanas Ta Kano Zuwa Kasar Amurka.

A Inda Da Yawa Cikin Alummars Kasan Nan Suke Ganin Cewa Yin Hakan Bai Dace Musamman Idan Akayi La akari Da Irin Mawuyacin Halin Da Kasar Nan Take Ciki.

A martanin da Uwargidan Shugaban Kasa AISHA BUHARI Ta Mayar Ta ce ta na samun gudunmawa daga kungiyoyi masu zaman kansu da kasashe a matsayinta na uwargidan shugaban kasa AWanda dasu take ayyukanta na taimako da su da irin wadannan tafiye tafiye.

Leave A Reply

Your email address will not be published.