Aisha Buhari ta samu digirin digir-gir a kasar Korea ta kudu

Uwargidan shugaban kasan Nigeria Aisha Buhari ta samu karramawa daga jami’ar Sun Moon University dake Asan, South Korea. 
Aisha ta karbi karramawar ne daga shugaban jami’ar Dr. Sun-jo Hwang wanda ya mika mata karramawar.
An baiwa Aisha digirin digir-gir ne a fannin nazarin Falsafa (Philosophy).
Aisha Buhari ta mika sakon godiya a shafinta na Facebook inda ta bayyana jindadinta kuma ta godewa mahukuntan jami’ar bisa wannan karramawa. 

Source: https://ift.tt/2vYreNm

Leave A Reply

Your email address will not be published.