An Farfado Da Kungiyar Kwallon Da Ali Nuhu Ya Kafa Me Suna FKD Academy

Ankara Farfado Da Kungiyar Kwallon Kafan Da Jarumi Ali Nuhu Ya Kafa Tun A Shekarar Dubu Biyu Da Biyar.

Itadai wannan kungiyar kwallon kafa an kafata ne bisa karkashin katafaran kamfanin shirya fina finan Hausa na Kannywood me suna FKD Production karkashin jagorancin Jarumi Ali Nuhu inda ake yiwa Kungiyar kwallon kafan lakabi da suna FKD Academy.

Duk da kasan tuwar cewa a baya lokacin da aka kafa kungiyar a shekarar dubu biyu da biyar batayi wani tasiri ba, Amma a yanzu ga dukkan alamu abun yasha banban, domin kuwa dubun dubatar matasa ne suka nuna goyon bayansu ga wannan kungiya a kafafan Sada Zumanta  mabanbanta.

Yanzu haka dai yan wasan na nan naci gaba da samun horo ka’in da Na’in.

FKD Academy players . 

Rubutawa :- ® www.HausaMedia.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.