Ana Zargin Wasu Dalibai Da Kashe Dan Uwansu A Jahar Kano

Muhammad Ali Sango Baffa Dalibin Da Aka Kashe A Makarantar Kwana
Marigayin

Ana Zargin Wasu Dalibai Da Kisan Wani Dan Makaranta Ta Hanyar Yi Masa Dukan Kawo Wuka

A yau ne aka yi jana’izar yaro dalibin sakadare a  Masallacin Marigayi Sheikh Jafar da ke Dorayi karama Kano wanda ake zargin an kashe shi a makarantar kwana.

Wadan da ake zargi 

Sai dai ana zargin ‘yan uwansa dalibai ne suka kashe shi inda aka yi jana’izar Muhammadu Ali Sango (Baffa)  wanda ake zargin ‘yan uwansa dalibai sun nakasa masa duka har ya ce ga garinku, a makarantar sakandare ta kwana, G.T.C Ungoggo da ke jihar Kano.

Mun Samo Ne Daga Gidan Jaridar Zuma Times Hausa

©Zuma Times Hausa

Leave A Reply

Your email address will not be published.