Al’ajabi Part 5 Hausa Novel

**** AL‘AJABI part 5 **** Ahmad yabita da kallo kmr ya fashe da kuka don takaici, ba'abin da yake so a ransa kmr jin karashen lbrn daya dauko jinsa amma ya yanke amma gashi bisa alama bazai samu ba, yadan gyara tsayuwa kadan yace “Amma…

Al’ajabi Part 4 Hausa Novel

***** AL'AJABI PART 4 **** A wasu lktn idan na dubi a yadda rayuwarmu ke tafiya sai naga kmr a mafarki don ban taba zaton zan tsinci kaina a hali kwatankwacin haka ba, da ace shekaru biyu kacal da suka wuce wani zai fad min cewa haka…

Al’ajabi Part 3 Hausa Novel

**** AL'AJABI PART 3****BAYAN WATA BIYU DA KAMMALA MAKARANTARMU Ranar wata juma‘a da bazan manta ta ba tun misalin 4:30pm dana kwanta a dakina na kishingida kaina bisa lallausar katifar gadona sanyin A-C na ratsani ta ko‘ina daga…

Al’ajabi Part 2 Hausa Novel

***** AL'AJABI PART 2*****MUM ta dade tana kallona cikin takaici jim kadan tace " Me tayi miki kika mareta??" Na koma kan kujera na zauna nace " zuwa... tayi ta giftani ina kallo ta kare min ban gani ba kuma tambayarta tayi min shiru." ta…

Al’ajabi Pert 1 Hausa Novel

****** AL'AJABI PART 1 ******Tsaye yake ya dafa tebirin dake gabansa tare da rankwafawa kansa na kallon tebirin dake gabansa, kallo daya zaka yi masa kasan a cikin damuwa yake. Ya dago kansa tare da matsawa yaci gaba da takawa ya fara safa…