Babban Bankin Nigeria CBN Ya Haram Tawa Bankuna 9 Kauwanci A Internet

Sudai Wadan Nan Bankunan Ana Zarginsu Ne Dakin Saka Kudade Sama Da 2 Biliyan Mallakar Kamfanin Mai Na EFCC A Asusun Gwamnatin Tarayya Na Bai Daya, Inda Sabon Shugaban Babban Bankin Nigeria Dokta Maikanti Kacalla Baru Yace Za’a Dage Wannan Dokar Ne Da Zaran Bankunan Sun Saka Kudaden A Asusun Gwamnati.

Bankunan Dai Da Aka Sanyama Wannan Doka Sune.

1= United Bank of Africa UBA Bank – $530m
2= First Bank Of Nigeria (FBN) $469m
3= Diamond Bank Plc – $287m
4= Sterling Bank Plc – $269m
5= Sky Bank Plc – $221m
6= Fidelity Bank – $209m
7= Keystone Bank – $139m
8= First City Munument Bank (FCMB) – $125m
9= Heritage Bank – $85m

Leave A Reply

Your email address will not be published.