Baje Kolin Hadiza Gabon A Social Media Gareku Masoya

Baje Kolin Hadiza Gabon A Social Media

Hadiza Gabon tana yawan murmushi

Za a iya cewa babu wani dan wasan Kannywood da ya fi wannan kyakkyawar ‘yar wasa yawan mabiya a shafin Instagram. Tana da mabiya sama da 253,000.

Masu kula da irin mu’amalar da ‘yan Kannywood ke yi na ganin hakan na da alaka da yawan sanya hotuna da bidiyon da take yi wadanda ke nuna ta cikin annashuwa da yawaita murmushi.

Kazalika, ‘Indon Kauye’, kamar yadda ake kiranta a wani fim din barkwanci da ta yi, tana yawan “gaishe da masu bibiyar” shafukanta da kuma gode musu.

Leave A Reply

Your email address will not be published.