Birtaniya Zata Dawoma Nigeria Da Kudi Fam Milliyon 700

Kasar Birtaniya Ta Amince Zata Dawowa Nigeria Da Fam Milliyon Dari Bakwai 700 Na Daga Kudaden Da Aka Sata Aka Kai Can Aka Boye.

Hakan kuwa ya biyo bayan wata yarjejeni ne da akayi tsakanin Gwamnatin Nigeria Da Gwamnatin Burtaniyan a babban Birnin tarayya Abuja, Inda Ministan Shari’a Abubakar Malami ya wakilci gwamnatin tarayya.

Saidai Ministan Shari’an Yace Adadin wadan nan kudin sune kashin farko da kasar Burtaniya ta amince zata dawo dasu cikin wani jawabi da yayi wa manema labai.

Leave A Reply

Your email address will not be published.