Buhari – Mun Dakile Duk Wata Kafan Aringizo A Kasafin Kudin Badi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa sun tsara dukkan wasu matakai na dakile, duk wani kokarin da za’ayi nayin aringizo a kasafin kudin badi.

Kuma Shugaba Muhammadu Buhari yayi alwashin cewa da zaran Majalisa ta kammala aikinta a kan kasafin kudin na 2017, kuma ta dawo masa dashi, to zai cire duk wani aringizon da akayi.

Leave A Reply

Your email address will not be published.