Buhari Ya Taya Atiku Murnar Cika Sekaru 70 A Duniya

Atiku Abubakar

Shugaban Kasa, Muhammad Buhari ya taya Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar murnar cika shekaru 70 da haihuwa.

A sakon da ya aikata tsohon Shugaban, Buhari ya yi fatan Allah Ya kara masa karin kwanaki cikin Koshin lafiya don ci gaba da bayar da tasa gudunmawa wajen ci gaban Nijeriya. Ya ci gaba da cewa yana matukar jinjinawa Atiku bisa jajircewarsa wajen cimma kudirinsa da kuma irin gudunmawar da yake bayar kan harkar ilimi,

Leave A Reply

Your email address will not be published.