Filin Girke Girke Yadda Ake Hada Water Melon Drink Mai Dadin Gaske

Filin Girke Girke Yadda Ake Hada Water Melon Drink Mai Dadin Gaske.

Da Farko Abubuwanda Ake Bukata Sune Kamar Haka

1= Kankana
2= Madara ta ruwa (peak)
3= Sugar

Da Farko Saiki bare kankanan sai ki sa a juicer ko blender ki markade ta idan a juicer ne ba sai ann tace ba ammn idan blender ne sai an tace sai a fasa madaran ta ruwa amma za so amfani da ita saibki zuba iya adadin da ake so acikin ruwan kankanan sai sugar zaki zuba shi a ruwa ki dora a wuta sai yayi melting kar a bari ya yi ja da farinshi tunda ana bukatan narkewan shi ne kawai bayan anyi melting din shi ,

sai ki zuba acikin ruwan kankanan da madara zakiga color din shi yayi irin na straw berry sai kisa a pridge ko kuma kisa iceblock

Asha Dadi Lapiya .

Leave A Reply

Your email address will not be published.