Fina-finan Bollywood 8 da Za’a Sake a watan August

Films Guda (3) xa a saki a Satin Farko watau 3, ga watan August Ranar Jumaa Kamar yanda Al’adar Sakin Films dinsu yake shine FANNEY KHAN jarumai:-
ANIL KAPOOR
AISHWARYA RAI BACCHAN
RAJKUMAR RAO.

Film na Biyu Shine MULK jaruman ciki:-
RISHI KAPOOR
TAAPSEE PANNU

Film na uku shine KARWAAN jaruman ciki:-
IRFAN KHAN
DULQUER SALMAAN
MITHILA PAALKAR.

Sannan MAKO na gaba watau 10, ga wata babu Film sedai a 15, ga watau watau Ranar Samun Yanci ta India “Independence Day”
 Xa a saki Manyan FinaFinai Guda Biyu..
 Film na Farko shine GOLD jarumai:-
AKSHAY KUMAR
KUNAL KAPOOR
MOUNI ROY
AMIT SADH

Film na Biyu Shine SATYAMEV JAYET jarumai:-

JOHN ABRAHAM
MANOJ BAJPAYE
AMRUTA KHANVILKAR
AISHA SHARMA..

Sannan MAKO na Gabansa watau 24, ga watan August Ranar Jumaa kenan xa saki Film guda daya HAPPY PHIR BHAG JAYEGI..
Jarumai:-
SONAKSHI SINHA
JASSUE GILL
JIMMY SHERGIL
DIANA PENTY
ALI FAZAL
PIYUSH MISHRA..

A MAKON karshe 31, ga wata xa a kara Sakin FinaFinai Guda Biyu ..

Film Na Farko YAMLA PAGLA DEEWANA PHIR SE na Manyan Jarumai:-
DHARMENDRA
SUNNY DEOL
BOBBY DEOL..

Sannan Film na Biyu na Matasan Jarumai watau STREE jarumai:-

RAJKUMAR RAO
SHRADHA KAPOOR ..

By #AbbaIndiaDala

Source: https://ift.tt/2AwMI9S

Leave A Reply

Your email address will not be published.