Garabasa Yadda Zaka Sami 100mb + N500 Akan Kudi N100 A Layin MTN NG

Barka Da Zuwa Wannan Shafi Namu Mai Tarin Albarka Na www.HausaMedia.Com

 

Kamar Kullum Yauma Gani Dauke Muku Da Wata Sabuwar Garabasa Daga Kamfanin Mtn NG Itadai Wannan Garabasar Ta Kassu Ne Zuwa Gida Uku

Gasu Kamar Haka

1= Idanka Sanya Katin N300 Zaka Sami Kyautar Kudin Kira N975 Da Kuma 50Mb Valid 30days.

2 = Idan Kasa Katin N100 Zaka Sami Kyautar Mintuna 12 Na Kira All Networt Da Kuma 100Mb Valid for 3day.

3= Idan Kasa Katin N50 Zaka Sami Kyautar Mintuna 5 Na Kiran All Network Valid for 1day.

Domin haka Gaduk Mai Bukatar Moran Wannan Garabas Aduk Layin kacin Daya So Saiya Danna *142*30#, NN Take Zai Bude Kamar Yadda Kuka Gani A Jikin Wannan Photon Dake Kasa.

Sai Mutum Ya Zabi Wanda Yake So Ta Hanyar Danna OPTIONS Na Wayarshi Ko Kuma Wanda Suka Bashi Yayi Reply Da Number Wanda Yake So 1 Ko 2 Ko Kuma 3 Da Zaran Ka Zaba Zakaga Ya Budema Wani Option Din Kamar Haka.

Gashi Cikin Hoto

Kawai Idan Kaga Haka Sai Kayi Reply Da 1 Shikenan Zasu Zare Adadin Kudaden Su Baka Katinka Da Mb. Idan Kuma Zaka Duba Ragowar Blance Shima Kwatan Kwacin Hakan Zakayi Idan Kazo Daidai Nan Sai Kayi Reply Da 4 Kamar Yai Yadda Kuka Gani A Jikin Hoton Dake Sama.

Plz Kuci Gaba Da Gayyato Mana Abokananku NaFacebook, Twitter, whassapp, Harma Dana Gida Zuwa Wannan Shafi Mai Tarin Albarka Na HausaMedia.Com Mun Gode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.