Hadiza Gabon Naci Gaba Da Tallafa Kananun Yara Dalibai

Wannan Ba Shine Karo Na Farko Da Jarumar Ke Tallafa Kananun Yara Dalibai Yan Makaranta Da Sauran Mabukata Ba A Fadin Nigeria. Domin Itace Jaruma Ta Farko Data Fara Tallafawa Yan Gudun Hijira A Sassa Daban Badan Na Nigeria Da Kayan Abinci Da Kuma Ababen More Rayuwa.

Wanda Alal Hakika Wannan Jaruma Ta Cancanci Da A Gode Mata Yi Mata Addu’a Akan Manufofinta Na Alkhairi.

KALLA CIKIN HOTUNA : Yadda Tallafinta Ga Dalibai Ya Kasance.

Leave A Reply

Your email address will not be published.