HOTUNA : An Karrama Ali Artwork Tare Da Hon Gudaji Kazaure

HOTUNA : An Karrama Ali Artwork Tare Da Hon Gudaji Kazaure

Sudai wadan nan hotunan an dauke sune a wajan wani taron karramawa mai suna KDcawards inda aka karrama fitattun mutanen guda biyu Ali Artwork da kuma Hon Gudaji Kazaure

Wanda hakan yayi sanadiyyar haduwan su a karo na biyu tun bayan karbar wata gagarumar kyautar karramawa da suka karba na Arewa Creative Industry

Leave A Reply

Your email address will not be published.