[HOTUNA] Fitattun Hotunan Jaruma Maryam Boot Dijangala

[HOTUNA] Fitattun Hotunan Jaruma Maryam Boot Wacce Akafi Sani Da Dijan Gala Na 2016. Daga Shafinta Na Instagram Season 1.

Itadai Maryam Boot wata shararriyar yar wasan Film ce fagen shirya fina-finanan Hausa Na Kannywood a arewacin Nigeria, Sannan kuma shahararriyar yar Kasuwa.

Kamar yadda babbar kawarta kuma aminiyarta Nifisa Abdullahi ta fadi cikin wani martani data mayar kan korar da Kannywood ta yiwa Jaruma Rahama Sadau.

Jarumace mai matukar son kasancewa cikin Murmushi da Annashuwa hatta a cikin Fina Finanta .

Leave A Reply

Your email address will not be published.