HOTUNA : Zafafan Hotunan Jaruma Amina Amal

Hotunan Jaruma Amina Amal

HOTUNA : Kalli Zafafan Hotunan Jaruma Amina Amal 

Jaruma Amina Amal Daya Ce Daga Cikin Fitattun Jaruman Fina-finan Hausa Na Kannywood Mata

Jaruma Amina Amal ‘Yar Asalin Ƙasar Kamaru Ce Wacce Tazo Nigeria Domin Ta Gana Da Fitaccen Jarumin Nan Adam A Zango

Inda Daga Karke Ta Zama Jarumar Wani Sabon Film Mai Suna Amal Wanda Jarumi Adam A Zango Ya Shirya Duk Da Cewa A Lokacin Ba Ta Iya Hausa Ba

Leave A Reply

Your email address will not be published.