Hotunan Shagulgulan Bikin Ƴar Gidan Ɗangote

Hotunan Shagulgulan Bikin Ƴar Gidan Ɗangote

Hotunan Shagulgulan Bikin Ƴar Gidan Ɗan Gote

A karshen wannan mako ne aka fara shagulgulan bikin ‘yar attajirin Maikudin nan, Alhaji Aliko Dangote mai suna Fatima tare da angonta Jamil MD Abubakar, da ga tsohon insfekta janar na rundunar ‘yan sandan Nijeriya.

Ga hotunan farko daga wajen dinner, a matsayin somin tabi, kafin sauran hotunan su shigo hannun mu:

Leave A Reply

Your email address will not be published.