Jarumi Bello Muhammad Bello On Set Up The Returns Of Gwaska.

Jarumi Bello Muhammad Bello On Set Up The Returns Of Gwaska.

Ku kalla cikin hotuna Jarumi Bello Muhammad Bello wanda ake yiwa lakabi da BMB cikin zazzafar shiga a cikin sabon shirin film din Jarumi Adam A. Zango.

Film din Gwaska film ne daya zoma duniyar Kannywood da abubuwan ban mamaki da kuma ci gaba kwarai da gaske musamman ta fanni kimiyya da fasahar shirya fina finai na zamani.

Film din Gwaska film ne da aka fara daukarsa tun a shekarar 2016, inda a shekarar babu wani film da aka kashe masa tsantsar tsantsar tsabar miliyoyin kudi kasarsa.

® www.HausaMedia.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.