Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau da ‘yan uwanta

 

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan da ta dauka ita da ‘yan uwanta, sun sha kyau tubarkallah, muna musu fatan Alheri.

Source: https://ift.tt/2vcuFj6

Leave A Reply

Your email address will not be published.