Kalli Wani Hoto Na Ban Mamaki Da Jarumi Ali Nuhu Yayi Da Siffar Tsofaffi

Ali Nuhu

Kalli Wani Hoto Na Ban Mamaki Da Jarumi Ali Nuhu Yayi Da Siffar Tsofaffi

Jarumin Ya Wallafa Hoton Ne A Shafin Sa Na Instagram Inda Yayi Tagg Din Daya Daga Cikin Fitattun Shafukan Fina Finan Nollywood Mai Suna NollywoodOnset A Shafin Instagram

Inda A Can Ne Aka Fara Wallafa Hoton Tare Da Dumbin Yabo Da Kirari Ga Jarumin A Matsayin The King Of Kannywood

Gadai Yawwa Sakon Yake A Shafin

Wanda Hakan Ke Kara Tabbatar wa Duniya Cewa Lallai Fa Ba Wani Sarki A Kannywood Inba Ali Nuhu Ba.

® HausaMedia.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.