Kalli Wata Babbar Tashan Jirgin Kasa Dake Dugbe Niger State a 1915

Jiya ba yau ba kowa ya tuna bara baiji dadin bana ba amma anan kuwa lamarin ya sauya domin kuwa dadin bana akaji shiyasa aka tuna bara.

Wannan hoton da kuke gani hoto ne wani tashar Girgin kasa dake Dugbe Niger State a 1915 wannan tashan ita babban tashan girgin kasa da ake ji da ita a wancen lokacin.

Source: https://ift.tt/2OcQkzB

Leave A Reply

Your email address will not be published.