Ko Kun San Dabino Na Da Matukar Amfani Fiye Da Tsammani !

dabino

Ko Kun San Dabino Na Da Matukar Amfani Fiye Da Tsammani !

  Daga Shafin : Alummata

Tun fiye da shekaru 1400 da suka wuce a baya ne addinin musulunci ya gano amfanin sukari a jikin sabon jinjiri da aka haifa sai gashi a baya bayan nan masana Kimiyya suka fahimci cewa ashe jinjiri da aka haifa yana bukatar sukari nan take bayan haihuwar sa. Yana cikin sunonin Annabi SAW da ya koyar na cewa a dauki dabino dan kadan a tauna a sa wa jinjiri a baki da zarar an haife sa.

Hakan yasa masana kimiyya suka kara bincike domin gano wasu alfanun dake tattare da dabino inda suka gano cewa yawan cin Dabino.

1. Yana samar da ruwan jiki
2. Yana taimakawa mata masu ciki
3. Yana karawa mai shayarwa ruwan nono
4. Yana gyara fatan jiki
5. Yana maganin ciwon kirji
6. Yana maganin ciwon suga
7. Yana maganin ciwon ido
8. Yana maganin ciwon hakori
9. Yana gyara mafitsara 10. Yana maganin basir
11. Yana kara lafiyar jarirai
12. Yana rage kiba, wadda ba ta lafiya ba ce ma’ana kumburin jiki na ciwo
13. Yana maganin, majina
14. Yana sa kashin jiki ya yi karfi
15. Yana maganin gyambon ciki (Ulcer) 16. Yana kara karfi da nauyi
17. Yana maganin ciwo ko yanka
18. Yana karawa koda lafiya
19. Yana maganin tari
20. Yana maganin tsutsar ciki
21. Yana maganin kullewa ko cushewar ciki
22. Yana rage kitse
23. Yana maganin cutar daji (Cancer)
24. Yana maganin cutar Asma (Asthma) 25. Yana kara karfin kwakwalwa
26. Yana maganin ciwon baya, ciwon gabbai, ciwon sanyi wanda yake kama gadon baya.
27. Yana kara sha’awa da kuzari
28. Yana magance cututtuka dake damun Ki.
29. Yana karya sihiri.

© www.HausaMedia.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.