Mafi Yawan Cin Hausawa Munafukai Ne – Inji Nafisa Abdullahi

Hausawa Munafukai Ne Inji Nafisa Abdullahi

Mafi Yawan Cin Hausawa Munafukai Ne – Inji Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka wani hoton tauraruwar fina-finan Indiya, Deepika wanda hoton ya nuna tsiraicin deepikar, Nafisar dai ta saka wannan hotone dan ta taya tauraruwar fim din Indiyar murnar zagayowar ranar haihuwarta sannan kuma ta bayayyana cewa dama da gangan ta saka hoton dan ta san wasu zasu iya yin magana.

usun tanka, domin wani yace mata tayi wannan abune a banza, kuma Nafisar ta mayar mishi da martanin cewa shima kuwa taga yana yiwa wasu jarumai da yakeso abubuwa a dandalinshi shima a banza.

Wani dake goyon bayan Nafisar akan wannan batu yace, “Hausawa akwai munafurci wallahi, idan bakwason irin wadannan abubuwa daga gurin masu nishadantarwa to kawai a daina nishadantar daku, domin ita harkar nishadantar da mutane abinda ta kunsa kenan”.

Bayan daya gama wannan batu nashi sai Nafisa ta rufamai baya da cewa” Rabu dasu…..Asalin munafukaima”.

Leave A Reply

Your email address will not be published.