Mawaki Jibrin Jalatu Bashi Da Lafiya – Daga Aminu Ala

Jibrin Jalatu

Mawaki Jibrin Jalatu Bashi Da Lafiya  Yana Neman Addu’oinku Akan Karayar Daya Samu A Kasar Sa, Daga Mawaki Aminu Ala.

 Mawaki Jibrin Jalatu

Jibrin Jalatu Fitaccen Mawakin Hausa Ne, Ta Fannoni Da Dama, Kamar Wakokin Siyasa, ‘Yan Kasuwa Da Kuma Shahararrun Mutane, Sannan Kuma Kwararrene A Fannin Adabi Ta Yadda Yake  Yake Rinjayar Da Mafiya Yawan Wakokin Sa Akan Adabi.

A Mahadin Daukakin Ma’ aika tan wannan shafi namu na HausaMedia munayi masa Addu’a Allah Ya Bashi Lafiya, Ya Kuma Kara Masa Hakuri Da Juriya, Sannan Yasa Kaffara Hakan Ya Zama Kaffara A Gareshi Ameen.

® www.HausaMedia.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.