Mawaki Nazeer M Saulawa Ne Gwarzon Mawakin Shekara Na Airtel Nigeria

Nazeer M Saulawa

Mawaki Nazeer M Saulawa Ne Gwarzon Mawakin Shekara Na Airtel Nigeria

Mawaki Nazeer M Saulawa fitaccen Matashin mawaki ne dan asalin jahar Gombe wanda ya shahara kuma yayi fice a fagen wakokin Hausa na zamani duk da karancin shekarun da yake dasu

Kuma yana sahun gaba a mawakan Hausa da suka fara daura wakokin su a yanar gizo gizo a arewacin Nijeriya tun shekaru da dama

Inda Matashin mawakin yafi maida hankali a kan rera wakokin Soyayya na zamani, da kuma wakoki na fadakarwa

Inda kuma a yan shekarun nan yayi nasarar gina Studio na kansa inda yasa masa suna Hubbi Studio

Wadan Nan Sune kadan daga cikin wakokin da mawakin ya rera

– Nafisa Gimbiya
– Muradin Raina
– Zama Da Kishiya
– Karfafamin Zuciya
– Rahama
– Sirrina

Dadai Sauran Su

A madadin ma’aikatan wannan shafi, muna taya wannan Mawaki murna, kuma muna yi masa fatan Alkhairi

Leave A Reply

Your email address will not be published.