MTN Callertune Na Sababbin Wakokin – Umar M Sharif

Umar M Sharif MTN Callertune

Umar M Sharif Caller Tune.

Gare Ku Masoya, Kuma Ma’abota Jin Wakokin Shahararran Mawakin Nan Umar M Sharif.

Shin Ko Kunsan Cewa Yanzu Haka Zaku Iya Sanya Da Yawa Daga Cikin Wakokin Mawaki  Umar M Sharif A Tsarikan Latin ku Na MTN Caller Tunes.

Domin Haka Ga Duk Mai Bukata Sai Ya Zabi Wakar Da Yafiso Ya Aika Code Numban Ta Zuwa 4100 A Layin MTN – NG

Ga wakokin Da Code Dinsu.

018074 – Bako

018075 – Bamu labari

018077 – Gwaska

018078 –  Jini da fata

018079 – Maryama

018080 – Mata

018081 – sadiya

018082 – sarauniya

018083 – soyayya

018643 – Dace da juna

018701 – Zahra

018702 – Amal

018703 – Bayan Mutuwa

018704 – Rabuwa

018807 – kece Burina

018808 – Alkali

018809 – Hisabi

018844 – Larai

018845 – Mai farin jini

018179 – Adaina Batuna

018180 – Juyayi

018181 – Bazan Iya Rabo da keba

018196 – Babbar Jaka

018197 – Labaran Zuciya

018198 – Bazanbarkiba

018199 – Jinin Jikina

018200 – So

0734387 – Arashi 1

1734387 – Arashi 2

0734388 – Bilkisu

0734389 – Cikin Raina

0734390 – Hasashe

0734391 – Jirgin so

0734392 – Kuyi Hakuri

0734393 – laila

0734394 – Meera

0734395 – Rariya

0734396 – Tsintuwa

0734397 – Ya Rasulullah

0734398 – Zan Rayu Dake

Leave A Reply

Your email address will not be published.