Ni Ba Cikakkiyar Budurwa Bace Duk Da Ban Taba Aure Ba – Rahama Sadau

Ni Yanzu Ba Cikakkiyar Budurwa Bace Duk Da Ban Taba Aure Ba – Rahama Sadau

Ni Yanzu Ba Cikakkiyar Budurwa Bace Duk Da Ban Taba Aure Ba – Rahama Sadau 

Tsohuwar korarriyar fitacciyar jarumar fina-finan Hausa na Kannywood Rahama Sadau tace ita fa yanzu ba budurwa bace duk da bata taba yin aure ba

Jarumar ta fadi haka ne a shafin ta na Twitter, inda ta bawa dukkanin masoyan ta damar yi mata tambayoyi

Inda suka yi mata tambayoyi kamar haka?

Shin waya koya miki rawa? Tace “Ali Nuhu”

Me kika fi jin tsoro? Tace “Mutuwa”

Yaushe zaki yi aure? Ta ce “Nan Bada Jimawa Ba”

Shin ko zaki iya daina shirin Film? Tace “A’A”

Wanne dan wasa ne yafi burge ki? Tace “Sadiq Sani Sadiq”

Wanne Film kika fi so, kuma yafi burge ki? Tace “Son Of The Caliphate”

Shekarun ki nawa? Tace “24 year”

Leave A Reply

Your email address will not be published.