Rabiu Daushe : Rashin Fahimta Ne Yasa Ba’a Yiwa Yan Film Adalci

Shahararren Jarumin Wasan Barkonci Rabiu Ibrahim Wanda Akafi Sani Da Daushe Ya Fadi Hakane Cikin Wata Tattaunawa Da Su Sukayi Da DandalinVoa, Gadai Yadda Tattaunawar Tasu Ta Kasance.

Ya ce ya zabi bangaren barkwanci ne domin ya nishadantar ya kuma wa’azantar mussamam ma ga matasa da suke neman mantawa da al’adun.

Misali kamar yadda malam Bahaushe ke kirkirar karin magana da ma yadda yake juyata a cikin maganarsa ta kuma yi ma’ana tare da nunawa matasa kayan malam Bahaushe da na asali domin a cewarsa ta sun lura matasa na neman mantawa da al’adunsu. Kamar su ‘yar shara da shakwara da huluna, da janpa da sauransu.

Leave A Reply

Your email address will not be published.