Shin Da Gaske Ne Buratai Ya Mallaki Kadaroro A Dubai

Kamar Yadda Rundunar Sojin Nigeria Ta Sanar Ta Bakin Babban Kakakinta Kanar Sani Usman Kuka Sheka Cewa, Buratai Ya Mallaki Kadaroro A Dubai.

Inda Sanar War Take Karyata Wani Labari Da Ake Yadawa Cewa Babban Hafsan Sojin Nigeria Janaral Tukur Yusuf Buratai Da Matansa Biyu Sun Sayi Wasu Manyan Kadarori A Dubai Lokaci Guda.

Sannan Sanar war tayi karin hasken cewa hakika basu mallaki wadan nan Kadarori a lokaci guda ba kuma hakanan basu biya kudinsu a lokaci guda ba sai dai ko wanne an mallakeshi ne a lokuta maban banta kamar yadda sanarwar ta nuna.

Leave A Reply

Your email address will not be published.