Sunaye Sinadaran Girki 25 Cikin Harshen Hausa Da Turanci

1= Cloves – kanumfari
2= Fenugreek – Hulba
3= Scent leave – Doddoya
4= Cinnamon – Kirfa
5= Potash – Kanwa
6= Mint leaves – Na’a na’a
7= Pumpkin – Kabewa
8= Bitter leave – Shuwaka
9= Spring onions – Albasa mai lawashi
10= Sesame – Ridi
11= Tamarind – Tsamiya
12= Jute leaves – Ayoyo
13= Garlic – Tafarnuwa
14= Nutmeg – Gyadar Kamshi
15= Ginger – Citta
16= Moringa – Zogale
17= Turmeric – Kurkur
18= Locust Beans – Daddawa
19= Chilli – Shambo
20= Egg plant leave – Ganyen Gauta
21= Cress – Lansir
22= Honey Locust – Dorawa
23= Baobab Leaves – Kuka
24= Jujube Powder – Garin Magarya
25= Spinach – Alayyahu.

Nan ba da dadewa ba zamu kawo muku Karin guda 25, ku biyo mu.

Amma kafin nan, idan akwai wadanda kuka sani kuma bamu Rubuto su a nan ba, toh ku bamu shi a comment.

 DAGA SHAFIN :  Alummata

Leave A Reply

Your email address will not be published.