Tsohon Shugaban Alkalan Jihar Delta Ya Mutu Jemes Omo-Agege

Tsohon Shugaban Alkalan Ya Mutune A Ranar Alhamis Din Nan Data Gabata, 18 Ga Watan Ogusta, Ya Mutune Yanada Da Shekaru 83 A Duniya Biyo Bayan Wata ‘Yar Gajeruwar Rashin Lafiya Da Yayi, Kamar Yadda Jaridar Vanguard Ta Ruwaito.

Kuma Ya Kasance Cif Jastis A Tsakanin Watan Octoba Zuwa Nuwamba A Shekarar 1993.Shidai Tsohon Shugaban Alkalan Dan Asalin Jihar Delta Ne Karamar Hukumar Ughelli Ta Arewa A Jihar Delta.

Leave A Reply

Your email address will not be published.