Tsohon Shugaban Kasa Olesegun Obasenjo Ya Caccaki Buhari

Obasanjo
Tsohon shugaban kasan yayi jawabin sane a wayen wani taro da aka gudanar domin tunawa Akinde Williams,

A yayinda yake jawabi ya caccaki gwamnatin Buhari, sabo da yadda take yi wa Gwamnaci ukun da suka gaba ceta kudin goro wajen zarginsu da rashin iya jagoranci, wacce ciki harda Gwamnatin Obasenjo.

Sannan kuma ya bai wa Buhari shara daya daina korafi kan abunda ya riga ya wuce, Sannan ya kara da cewa tunda anzabeshi ne domin ya gyara Nigeria, To kamata yayi kawai ya maida hankali domin ganin ya gyara barnan daya tarar.

Sannan kuma ya kara da cewa “Cin zabe abine mai matukar sauki, idan aka kwatanta da gyara wata barna da aka tafka.

Haka kuma har ila yau tsohon shugaban kasan ya soki shirin nan da gwamnatin Buhari keyi na karbo bashin dala biliyon 30.

Leave A Reply

Your email address will not be published.