Video Sakon Martani Zuwa Ga Rundunar Sojin Saman Nigeria – Abubakar Shekau

Sakon Video Daga Abubakar Shekau Shugaban Kungiyar Boko Haram Yana Maida Martani Ga Rundunar Sojin Saman Nigeria.

Hakan kuwa ya biyo bayan wani rahotone da rundunar sojin saman Nigeria ta fitar, a inda take ikirarin cewa tayi nasarar raunata shugaban kungiyar Boko Haram tare da wasu daga cikin makarrabansa kuma wasu ma da yawa sun mutu.

Shi shi kuwa a nashi bangaran, Abubakar Shekau ya karyata wannan batu, kuma ya rantse da cewa shi baima san anyi ba.

Domin ji da kuma kallon cikakken sakon na shekau to zaku iya kalla kai tsaye a shafin mu na YouTube Gashi.

Allah Yayi Mana Tsari Da Sharrin Boko Haram Ameen.

® www.HausaMedia.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.