Wakokin : Ado Gwanja “Ga Gwanja Album” 2018 New Album
Wakokin : Ado Gwanja “Ga Gwanja Album” 2018 New Album
Wannan wani sabon Album ne da fitaccen mawakin zamanin ne ke ta shirye shiryen fitar wa a wannan sabuwar shekarar da muka shiga
Inda ya fitar da sanar war yau 03/01/2018 a shafinsa na instagram inda Album din zai zo muku nan bada jimawa ba
Album din na kunshe da wakoki guda goma sha hudu 14 gasu kamar haka.
– Ga Gwanja
– Sama Dai Mata
– Lunguyya
– Yabo
– A Nijeriya
– Amarya
– Oga Ogane
– Mai Munatu
– Mama
– Ga Wuri Ga Waina
– Gobe Dawa Ka Kyauta
– Tip Da Taya
– Walin Ganye
– Marmare
Mixed And Mastering
AbdulMajid Vocal