Wata Mata Ta Radama Karenta Suna Lai Muhammad

Wata Mata Mai Suna, Misis Ogbonna Kamar Yadda Ta Bayyana A Shafinta Na Facebook Tace Ta Sawa Karen Natane Sunan Minister Lai Muhamnad Ministan Wasanni Na Nigeria Sabo Da Sonda Take Yiwa Ministan.

Misis Ogbonna Kuma Ta Kara Da Cewa itafa Bataga Laifin Mutumin Nan Da A Kwanakin Baya Ya Sawa Karenshi Suna Buhari Ba Sabo Da Kaunar Da Yake Mishi Takai Kololuwa.

Leave A Reply

Your email address will not be published.