Yadda Ake Ciyo Bashin Mb Data Bundle A Layin Mtn – NG

Ko Kasan Yanzun ZaKa Iya Aran Data MB Na Brawsing A Layin MTN-NG, Kamar Yanda Kake Aron Kudin Kira A LayinKa Na MTN,

Da FarKo Kawai Ka Danna *606# Zai Fitoma Da Zabi Kamar HaKa,

SaiKa Zabi 3 InKa Zaba Zai Nunama Iya Adadin Data Din Da Zasu Iya Baka Aro, Yadangantane Daga Yanayin Yanda Zasu Iya BaKa Aro

TsaruKan Da Akwai ..

Idan Ka Ari 10MB Ne, To WaJen Mayar Da Kudin Zasu Cirar MaKa Naira #55 Ne, Zaiyi Awowi Ashirin Da Hudu, Ga Saurar Kamar HaKa ,..

  • 10MB ZaKa Biya #55 Zaiyi 24Hrs

  • 30MB Zaka Biya #110 Zaiyi 24Hrs

  • 100 MB ZaKa Biya #220 Zaiyi 24Hrs

  • 200 MB ZaKa Biya #330 Zaiyi 48Hrs

  • 750 MB Zaka Biya #550 Zaiyi Kwana Bakwai, 7Days.

Wadannan Sune TsaruKan Da Akwai … Sai Dai Kamar Yanda Na Fadi .. Daidai Yawan Rechaging DinKa Dadai Yawan Datan Da Zau BaKa,

Amma Idan Kudn Account Din LayinKa Bai Gaza Kasa Da Naira #12 Ba, To Bazasu BaKa Aro Ba .. Dole Sai YaKai Ko Ya Gaza Kasaa Da #12

Sai Dai Ku Sani Cewa Zasu Cire Kudinsu Dazarar Ka SaKa Kati,

Leave A Reply

Your email address will not be published.