Yadda Zaka Se Tsarin Tura Sakonni A Layin Airtel NG

Wannan wani tsarine na musamman dake bama mutum damar siyan Tsarin Aika Sakon SMS Masu Yawa Akan Yan Kudi Kalilan Domin haka ga duk mai sha’awar morar wannan tsari saiya danna *160# Zaka ga OPTION Saika Zabi wanda yayima ya farane daga 10 Messages akan kudi N25 Har Zuwa 100 messages Akan kudi N200.

Leave A Reply

Your email address will not be published.