Za’a Fara Daukan Sabon Shirin Film Din “Dan Kuka” Me Suna “Dan Kuka A Birni”

 Dan Kuka A Birni

Za’a Fara Daukan Sabon Shirin Film Din “DAN KUKA” Me Taken “DAN KUKA A BIRNI”

Kamar Yadda Kuka Sani Film Din Dan Kuka Film Ne Na Barkwanci Da Ban Dariya, Wanda Ya Hada Matasan Jarumai Kuma Fitattu A Masana’antar Kannywood.

Kuma Shirin Film Din Dan Kuka Film Ne Da Kamfanin Prince Zango Production NIG LTD. Tare Da Hadin Guiwar Kamfanin Gwankwaso Movie Suka Shirya.

Inda Ake Saran Gobe Hudu Ga Watan Biyar 04/05/2017 Za’aci Gaba Da Daukan Ci Gaban Shirin.

Haka Suma A Nasu Bangaran Jaruman Wannan Shiri Wato Baba Wanda Akafi Sani Da Ado Gwanja Da Kuma Abo Kinsa Ya’u Wanda Akafi Sani Da Horo Dan Mama Sun Isar Da Nasu Sakon Zuwa Ga Masoya Wannan Shiri. Ga Sakon Nasu Kamar Haka Ku Kalla ta YouTube.

Wallafawa :- ® www.HausaMedia.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.