Zamu hukunta duk mai hannu a tsare kofar majalisa -Inji Osinbajo

Mukaddashin shugaban kasa Prof. Yemi Osinbajo ya bayyana cewa abinda jami’an tsaro na farin kaya sukayi wani abu ne na daya sabawa doka kuma wani abun kunya ne ga demokradiyya.

Osinbajo ya kori shugaban DSS lawan Daura a dazu da rana saboda tsare kofar majalisa da jami’an tsaro sukayi da safiyar yau.

Ana cigaba da sharhi da Kuma tsokaci kan abinda ya faru a majalisar dattawan nigeria yau.

Source: https://ift.tt/2LX9bC6

Leave A Reply

Your email address will not be published.